Barkanmu da zuwa Rheems SkillSwitch a ciin wannan Tutorial series na Blender wanda wannan shine Part 2, A wannan part zamu fara modelling, in da zamu yi amfani da mash mu yi transforming dinsa izuwa simple house model, editing din mesh, arranging din bricks dama amfani da blender modifier properties.