Barkan mu da zuwa rheems SkillSwitch a cikin wannan tutorials series na blender, Wanda wannan shine part six, Sunana Muhammad-Dayyib. A wanna part zamu yi UV mapping and texturing, inda zamu canza from basic materials zuwa texture,